BRIEF HISTORY OF GOBIR KINGDOM

The History of Gobirawa (the people of Gobir)has been one of the most famous and influential in Africa.

Visite our new site…  Gobir Online-community

They magrated from the east in 1000AD and have descent from Nomadic Copts or kibdawa in Arebia.

Their record shows a migration from gobir in Yemen, North of Mecca.

During the time of Prophet Muhammad (SAW), Gobirwa, under their king Bana Turmi, were said to help the prophet in the Battle of badr in 624AD.

At the end of the wars half of them stayed in egypt under Dangaladima, while the other half continued their migaration westwards through Khartoun and Borno.

Origin-of-gobirawa-and-their-tribal-marks

They became masters of Asben at Goran Rami and stayed in Magala for 200 years.

Later they were attracted by the riches of Balma in the deserts of present Niger Republic where they spent anther 200 years.

it was during this period their prince Dagazau founded the present tawn of Birnin Konni.

they also stayed in Baranda and later moved to Birnin lalle where they spent another 2000 year.

At Birnin lalle, they had difficulty in choosing their leader, but finally on choosing Dala as their King, they were drive southhwords by the Tuaregs and Dala led them to camp at a place called Dutsen Zana.

Dala was succeeded by Bashirin Darwai who faunded the tawn of kunya and Gidan Runji both in Niger Ripublic now.

In the reign of Muhammadu Tsaida Rana, the Gobirawa entered wars with Katsinawa and forced them to abandon their city Katsina to found a new place maradi.

The Gobirawa further moved South conquering their neighbours and expanding their move they camped near Zaria, here they founded the town of Soba, and Sobi on the banks of Niger in Nupe land.

Soba and his army stayed in Yoruba land for the next ten years.

Under Sule Dangaladima, some Gobirawa stayed and inter-married with the Yoruba People and established themselves there.

The mame “Gamba” by the Yorubas is a polluted way of saying “Gobir” being that Gobir man was the first Hausa man to have cotact with the Yoruba.

Today the title of Dangaladima is the second highest traditional title in Ilorin.

After they come back from Yoruba land in the early 16th century, Gobirawa were led by Sarkin Gobir Ibrahim Babari to found their new capital at Alkalawa after building its walls, that Gobirawa were able to settle and consolidated their kindom.

They have been on the move throughout 1000 years since the battle of badr.

Gobirawa were first attacked in their new capital by the Tuaregs, but they drove their enemies away at the battle of Dangude.

Ibrahim Babari expanded the kingdom by threaaning and sacking Birnin Zamfara, capital of Zamfara. These wars lasted for 15 years.

Although they suffered some defeats in some few wars Gobirawas gave Gobir the control of the whole territory between Katsina on the East and Kabbi in the West.to the south the Frontier were pushed up to Bakura and the remnants of Zamfara.

It was this Ibrahim Babari who gave birth to Bawa Jan Gwarzo, the spiritual leader of Gobirawa who become one of the most famous kings in not only the History of Gobir but also Africa.

It was during Bawa’s reign that Gobir reached its peak. Because of their warlike nature, Gobirawa undoubtedly waged wars with Katsina, Kabbi, Nupe e.t.c.

Wars have became part of their culture and today they are simply idemtified through the facial markings of 6 and 7 on their cheeks. This facial markings could have originated from Egypt where it could be seen under eye of Kings of Egypt. Read original history of gobir kingdom

94 thoughts on “BRIEF HISTORY OF GOBIR KINGDOM

  1. Please can any one help me who have complete History of king Bawa jangorzo send it via my email (danyakumbo@gmail.com)
    Nagode

  2. Babu lalatacciyar Al’umma kamar al’ummarmu ta gobirawa. Asali na da tushe na Daular gobir. Amma na tsani duk dan cikinta mai adawa da Mulkin daular Usmaniyya. Duk wanda zai fada da gaskiya, baya nasara. Wannan da daular gobir turawa suka tarar da a wuni daya zasu rusheta

    1. Babu lalatattu/batattu/mutanen banza irin sakkwatawa da sunka maida kabarin shehu abun bauta!

      Baban Hafsat Rijiyar
      Lemo karya kakeyi kai ba bagobirin ne ba! Basakkwacen banza da wohi!.

      Kowa yasan asalin gobirawa

      To ku sakkwatawa muna son muji naku asalin?

      Babu in kuma akwai to ga hili ga mai doki.

      Karshen katsina dai maradi

      baiwuce kuce ku torankawa ne. To mene torankawa? Oho

      Shin Wai dole ne sai munbi shehu zamu shiga Aljanna?

      Shinwaima ina aka haifi shehu?

      Ina shehu ya koyi karatu addini?
      duk a gobir ne wlh.

      To taya zaace shi ya kawo musulunci a gobir?

      Karyane wallahi koda anka haifi shehu ya isko gobirawa da addininsu na musulunci.

      To taya zaace shehu shi ya kawo musulunci a gobir alhali kuma cikin gobir aka haifeshi kuma nan ya koyi karatu?

      Duk sherin torankawane(sakkwata) wlh Allah ya isa.

      Ko locin sahabbai an samu sabani ballantane ku masu maida kabarin shehu abun bauta. torankawa (sakkwatawa) banza.

      To wallahi kullun rokon da mukeyi Allah ya rabamu daku matsiyatan bayi.

      Sai mun kafa tamu jahar insha Allahu ko kunki ko kunso saidai ku mutu.

      1. Gobirawa kuji tsoron Allah kusan Abinda kukefada akan mujaddadi shehu usmanu ibn fodio,duk tarihin jahadin mujaddadi shehu usmanu babu inda akace yakawomuku Addini,shehu usmanu yasameku kuna bori,kuna tsafi,tare da zaluntar marasa qarfi yayimuku wa’azi,sannan sarkin gobir yumfa danfidan bawa jan gwarzo shine yaffara yaqar shehu usmanu bayan shehu yabar daular gobir yakoma tafkin kwato cikin qasar gudu Allah yaba shehu usmanu nasara yakarya rundunar azzalumai rundunar yumfa,bawa ja gwarzo dayassan gaskiya baiyaqi mujaddadi usmanu ba,sannan kuje kubinciki tarihi shehu baiyi karatu ga kowane bagobiriba,amman dukkan diyan Bawa jangwarzo sunyi karatu ga mujaddadi shehu usumanu.
        Warbisa wannan lokacin gobirawa basubar bori da tsafiba domin haryanzu akwai inna mai jagorantar bori
        Sannan gidan sarautar gobir baya shiguwa saboda an tsafeshi
        Akwai littafan Addinin musulunci masu dinbin yawa da mujaddadi shehu usumanu ya rubuta da muhammadu Bello,Abdullahin gwandu,Nana yar’shehu wadanda dukkan musulman yankin sudan suke anfani dasu donhaka saimuyi addu’ar neman rahama ga mujaddadinmu bamiyagun magangannuba

      2. in allah ya yarda sai gobirawa sun mulki Nigeria kuma ni zan fara bello umar tandama bagobirin asali

    2. Basakkwace irin munahucci. Dan fodiyo dan zuriyar shi irin banza ne kuma yan ta’adda. Babu abinda suka kawo kasar hausa bayan zalumci da munahicci. Saboda haka mun gane ka dan ta’adda.

    3. Habawa Sabbene ku sakkwatawa kun cuci usmanu dan fodio wlh

      Saboda irin bala’in da kuke tabkawa a sakkwato, wanda duk duniya tasan kuna aikatashi Allah ya shiryeku in kuma baku shiryuwa Allah yana iya kifar daku kamar yadda yayima mutane zamanin Annabi ludu.

      Kuma da ace usmanu zai dawo duniya, da kasar sakkwato zai yaka saboda sakkwatawa yanzu sunbar hanyar Allah sun lalace basusan kumyaba…..

    4. Sabbene ku sakkwatawa kun cuci usmanu wlh

      Saboda irin bala’in da kuke tabkawa a duron kasa, wanda duk duniya tasan kuna aikatashi Allah ya shirku in kuma baku shiryuwa Allah ya kifar daku kamar yadda yayima mutane zamanin Annabi ludu.

      Kuma da ace usmanu zai dawo duniya, da kasar sakkwato zai yaka saboda sakkwatawa yanzu sunbar hanyar Allah sun lalace basusan kumyaba…..

    5. Wannan magana ba gaskiya bace kaji tsoron Allah. Wannan musali naka yayi daidai da al’ummar Nigeria gabadaya ba gobirawa kadaiba. Allah yasa mugane.

    6. Kai ko karya kakeyi ,IN kai dan adalin Gobir ni bakafadin wannan bagana,jama,ar dan fodiyo milki sukeso sunsamu .

    7. Mukuwa Muna alfahari da muka samikan mu cikinta kuma muka riki gaskiya,kin asali yana cikin butulci da Dan Adam zaiyiwa ubangijinsa.

  3. Babu lalatattu/batattu/mutanen banza irin sakkwatawa da sunka maida kabarin shehu abun bauta!

    Baban Hafsat Rijiyar
    Lemo karya kakeyi kai ba bagobirin ne ba! Basakkwacen banza da wohi!.

    Kowa yasan asalin gobirawa

    To ku sakkwatawa muna son muji naku asalin?

    Babu in kuma akwai to ga hili ga mai doki.

    Karshen katsina dai maradi

    baiwuce kuce ku torankawa ne. To mene torankawa? Oho

    Shin Wai dole ne sai munbi shehu zamu shiga Aljanna?

    Shinwaima ina aka haifi shehu?

    Ina shehu ya koyi karatu addini?
    duk a gobir ne wlh.

    To taya zaace shi ya kawo musulunci a gobir?

    Karyane wallahi koda anka haifi shehu ya isko gobirawa da addininsu na musulunci.

    To taya zaace shehu shi ya kawo musulunci a gobir alhali kuma cikin gobir aka haifeshi kuma nan ya koyi karatu?

    Duk sherin torankawane(sakkwata) wlh Allah ya isa.

    Ko locin sahabbai an samu sabani ballantane ku masu maida kabarin shehu abun bauta. torankawa (sakkwatawa) banza.

    To wallahi kullun rokon da mukeyi Allah ya rabamu daku matsiyatan bayi.

    Sai mun kafa tamu jahar insha Allahu ko kunki ko kunso saidai ku mutu.

  4. A gaskiya ba wadanda suka hana #Sokoto cigaba irin #Sakkwatawa da tumasancin su ga rashin neman ilimi sai bara ko dankwairo ko damfara yanzu ma yaran su kwatar wayar jamaa sukeyi, don in ka kai ziyara ka ankara. Gobirawa sun wuce walakanci ga diyan #Bayi.

  5. Hello Ladies And Gentlemen In Islam, Mine Is Just A Piece Of Advise To All Of Us. In Fact, I Would Like To Use This Medium To Further Warn Those Who Uttered An Abusive Terms, To Mujaddadil Islam Ashsheikh Usman Bin Fodio, To, On Their Own Good And The Safety Of Their Religion, Desist From Doing So And Repent To Allahu { Swt } Or Else A Very Ugly Calamity May Likely Be The Befalling Calamity. The Wisdom Here Is, The Criticized Danfodio Is Godly. He Has Not Wage War Out Of Selfishness Or Worldly Gains And As Such Who So Ever Condemns Him Commits A Grave Sin. There Is A Prophetic Hadith Alqudsi Which Allah Says ” He Who Opposes My Love Ones Should Prepares To Enters War Me…..” Thus, My Brethrens And Sisters I Appeal To You As Muslims Not Gobirawa, Hausawa, Katsinawa Or Yarbawa To Be Very Very Careful About What You Say And Do For The Day Of Reconning Will Surdly Come. So Be Very Careful, Danfodio’s Position Must To Be Highly Dignified And Be Upheld With Utmost Respect. Thanks And Maassalam.

  6. Sabbene ku sakkwatawa kun cuci usmanu wlh

    Saboda irin bala’in da kuke tabkawa a duron kasa, wanda duk duniya tasan kuna aikatashi Allah ya shirku in kuma baku shiryuwa Allah ya kifar daku kamar yadda yayima mutane zamanin Annabi ludu.

    Kuma da ace usmanu zai dawo duniya, da kasar sakkwato zai yaka saboda sakkwatawa yanzu sunbar hanyar Allah sun lalace basusan kumyaba…..

  7. Assalam yaku ‘yan uwana musulmai muji tsoro Allah mudaina mugayan kalamai ga jagoranmu wato shehu Usman bin fodio Allah yakara Masa yards Amin. karmu shigarda wasa harhankalinmu yazama yabata saboda wasa harku jawoma kanku matsala arayuwarku. Dan Allah kuyi wasanku amma karku taba many a kuma bayin Allah. kuzama lafiya.

  8. To kuma wayayi wata mummunar magana akan shehu usmanu ?

    Sherinku sai ya ciku!

    ku dazaran an tabaku sai kuce an taba shehu!
    Da kunji matsi sai kuyima mutane sheri da kage ko ku kafurtasu.

    ko gobe sai mun fadi gaskiya cewa Usmanu dan fodio kasar Gobir Anka Haiheshi kuma nan yayi karatu!

    muna kira ga sakkwatawa dan Allah kubar yin sujada ga kabarin Shehu, sannan kuma idan mutun yaje ziyara hubbare bai ba kutaren ku sadakaba su bar cewa (usmanu danfodio ya la’anci mutun) sabo da duk lokacin da ka wuce baka basu sadaqa ba sun kama tsine makane har saika bace musu(abun ya zama sana’a)
    sannan kuma dan Allah idan wani abu ya sameku ku wakkalama Allah abun ku roki allah domin ya cece ku kubar cewa (Usmanu dan fodio ya ceceku)

    sunan dai kuna musulmai ne amma bala’i da ta’adin da kuke aikatawa sunyi muni

    Allah ya shiryeku

  9. Hmm..’Gobirawa sarakain sherri, har yanxu kuna nan baku ba ta ba, na yi tunanin duk inda kuka ga basakkwace da bakatsine bai kamata kusa baki ba, domin kamar wajan ba wajan wasan ku ba ne. Gobirawa kuna maganar ina aka haifi SHEHU, ina ya koyi karatu, san akace ya kaho muku addini, a.a gobirawa wanan sherri ne irin naku, SHEHU bashi ya kawo mu muslinci ba. Mun sani cewa asalin SHEHU bafulatani Ne anhaifi shehu Usaman dan-fodio a Maratta cikin kasar Gobir a shekarar 1754 ranar lahadi, akarshen watan Safar a cikin hijjira ta 1168. Mahaifin shehu Usman mutumin futa toro ne cikkin kasar senegal ta yau. Kuma shehu Usman yayi karatu wajan mahaifinsa, mahaifiyarsa, kawunsa da kuma malame masu yawa. Sanan ya yi karatun fannoni daban-daban. Kashi 80 a cikin karatun shehu, ba’a Gobir ya yi ba, babban malamin shehu Usman dan-fodio, shi ne malam JABIRLA NA AGADAS. Usman dan-fodio ya dawo. Kasar Gobir ashekarar 1774, sannan ya fara wa’azi da karantarwa a KEBBI, GOBIR, ZAMFARA, domin lokacin ne yaga suna hada Al’adin su na gargajiya da addinin musulinci, irin su Bori, Tsafi, al’adin maguzawa da sauransu. Bugu dakari ya fahimci irin Zalincin da sarakuna suke yi wa talaka a wancan lokacin, haka yasa shehu ya jajjada jahadi, alokacin sarki Gobir Bawa jan Gwarzo. Kuma bawa ya mutu a shekarar 1796 kaninsa NAFATA da hawansa ya cigaba da zalintar Talakawa amma. Shima be dade ba ya mutu a 1802. Dan bawa jan gwarzo mai suna YUNFA shine yagaji sarautar kuma ya cigaba da takurawa talakawa wanda har ta kai da shehu yayi hijira tare da magoya bayansa a 1804 zuwa GUDU, haka kuma a shekarar 1804 YUMFA da SHEHU suka gwabza yaki a wani guri da ake kira da Tabkin Kwatto wanda shehu yasamu. Na sarar kashe YUMFA, daga nan kuma yaci gaba da jahadi har tsawon shekara Hudu(4) har hedikwatar birnin alkalawa ta daho karkashin daular Usmaniyya…ALLAHU AKBAR!! Yanzu Gobirawa a she harkuna da bakin magana, duk irin takurar da kuka yi masa tare da talakawa da Almajiransa, don kawai yana fada muku gaskiya ku daina hada addinan gargajiya da addinin musilinci. Gaskiya kunji kunya Gobirawa da har kuke magana kuje ku binciki Tarihin ku, ku daho ni bakatsine xan Tuna muku abinda kuka manta, da har kuke maganar iyakar mu Madari, gara kuyi shuru idan ba haka ba zama gobir ya gagare ku

  10. Mu yafi juna don Allah da annabin sa. Mu daina gaya wa junan mu bakaken Maganganu.Allah ya tashe mu gaba daya a gaban annabi,duk Wanda yayi kuskure Allah ya gafarta masa.

  11. Assalamu alaikum. Haba yan’uwa kada mu manta dùkanmu yayan mutun gudane. Be kamata muna irin wadanga batutuwa ba, hasayi ma kamata yayi muyi kokarin hada kammu dömin duk abu guda muke. Yanzu duk inda mukaje ba’a bambantamu duka dauka daya ake mana. Mune kawai ke rarrabe kanmu. Tarihi fa kada mu manta ya riga ya wuce bazai kara dawowa ba. Meyasa mu bazamuyi yunkuri kafa nama ba. Allah ya huci zukatanmu ya kuma bamu aljannah. Amin

  12. Know that all that happened in the past has pass in history we see rise and fall of various empires a good example is the rashidun islamic empire how great it was ruled by the rightly guided caliphs in the end it fell to the rising ummawiyya empire then came the abbasid and after it the ottomans a non arab rising empire that supassed the hitherto arab rulling caste and survive unto the mordern era but in the end fell to the imperialist and islamic rule is ended so it is it happeneds to nations,states and empires wether ghana,mali,songhai,borno and the hausa states we are all subject to the will of allah . I am a hausa man of kano origin reading histories of my predecessors make me proud but that didnot stop me to apprciate others let unite brothers on what ones made our ancestors so great , bi salam

  13. Hello, can you please mention the reference which connects the people of Gobir to the Copts of Egypt? Also, I have read that the people of Gobir are different in colour from the rest of peope in Nigeria and that they are of the colour if the Coots. Is this true? With many thanks.

  14. This history is not justified, so, taday there is many research which show that people which come from Egypt , Pharaonic people is FELLATAH.

    1. Oqba had have somme children (only the women) with a fulani woman. Among them, there was one who married Foulah and give birth to DIALLO,DIAKITE, SIDIBE and SANGARE.
      But this history is passed at the 7e century. So, it is relatively recent it passed many time after the Fulani people came from Egypt.
      If you take Gobirawa history, ther is not a serious hypothese. Gobirawa come from haoussa “Bakoye ” and leave their area for going in Ayer (Agadez) before to come again in the land near their original area.

  15. Masha allah, allah kaine abun godiya. Kuma ya zama dole ingodemaka da wanna ni ima da kai mun ta kasancewata bagobirin asali. Rokona kuma agunka allah shine ka kara albarka a rayuwar gobirawa da hadin kai amen

Leave a reply to Barhama Ahmad Cancel reply